ABNA24 : A jiya Talata ne dai aka zargin sojojin kasar da bude wuta akan masu Zanga-zangar da su ka taru a gabar ruwa na Lekki, a ci gaba da kiraye-kirayen da ake yi na kawo karshen halin ketar ‘yan sandan kasar.
A gefe daya gwamnan jahar ta Lagos ya gabatar da jawabi inda a ciki ya nemi gafafar abinda ya faru, a jiya sannan kuma ya sanar da dakatar da duk wasu ayyun in ba muhimmai ba ne a fadin jihar.
342/